Hukumomin Ghana sun kori yan Najeriya 42 bisa aikata laifuka
Hukumomin kasar Ghana sun kori ƴan Najeriya 42 daga yankin Ashanti bayan kotu ta same su da laifukan da suka shafi karuwanci, da damfara...
Burkina Faso ta sako jirgin Sojin Najeriya tare da dakaru 11 da ta tsare
Gwamnatin ƙasar Burkina Faso ta sako jirgin sojin Najeriya 11, tare da jirgin sojan saman Najeriya NAF C-130, bayan da aka tsare su a...
Dokar hana yara amfani da shafukan sada zumunta ta fara aiki a Australia
A yau Laraba ne dokar hana yara amfani da shafukan sada zumunta ta fara aiki a Austiraliya.
Firaministan ƙasar Anthony Albanese, ya bayyana dokar a...









