Ƴan majalisar wakilai 8 daga Kano sun koma APC daga NNPP

0
Ƴan Majalisar Wakilai takwas na Kano, sun fice daga jam’iyyar NNPP tare da komawa jam’iyyar APC, lamarin da ya ƙara girgiza siyasar jihar. Shugaban Majalisar...

Gwamna Abba Kabir ya sauke Shehu Wada Sagagi daga Kwamishina

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga muƙaminsa na Kwamishinan harkokin kasuwanci masana'antu da jam'iyyun gama Kai...

Gwamna Abba Kabir ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC

0
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya koma jam’iyyar APC a yau Litinin. Gwamnan, ya sanar da batun komawa jam'iyyar tasa ta baya ne yayin...

Gwamna Abba Kabir zai koma jam’iyyar APC a Gobe Litinin

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, na shirin komawa jam’iyyar APC a gobe Litinin 26 ga watan Janairu, bayan da ya fice daga...

Dakta Yusuf Ibrahim K/Mata ya ajiye muƙaminsa na Kwamishina ya bi Kwankwaso

0
Kwamishinan Kimiyya, Fasaha da Ƙirƙire-ƙirƙire a Jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa. A cewarsa ta cikin wata sanarwa da...

Kano: Kwamishinan Muhalli ya fice daga jam’iyyar NNPP

0
Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar Kano, Dakta Dahiru Hashim, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP, inda ya ce murabus ɗinsa zai...

Gwana Abba Kabir ya bayyana dalilan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP ya na mai danganta ɗaukar matakin da rikice-rikicen cikin gida...

Jam’iyyar APC ta naɗa Baffa Babba da Rabi’u Bichi a matsayin Shugabanin Kwamitin Rijistar...

0
Jam’iyyar APC a jihar Kano ta naɗa Baffa Babba Dan Agundi da Rabi’u Sulaiman Bichi a matsayin Shugabanin Kwamitin Rijistar Mambobinta ta Internet watau...

Da ɗumi-ɗumi: Majalisar dokokin Rivers na shirin tsige gwamna Fubara

0
Mambobin Majalisar Dokokin Jihar Ribas sun fara daukan matakan tsige Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa Ngozi Odu bisa zarginsu da aikata manyan laifuffuka. A zaman...

An ɗaga ranar komawar Gwamna Abba Kabir jam’iyar APC

0
Jaridar PlatinumPost, ta ruwaito cewa, an ɗaga ranar da Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai fice daga jam’iyyarsa ta NNPP zuwa jam’iyyar...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts