Jam’iyyar NNPP ta kori shugabanta na Kano Hashimu Dungurawa
Shugabannin zartarwa na jam’iyyar NNPP a mazabar Gargari, da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa a Kano, sun sanar da korar Shugaban Jam’iyyar NNPP na...
Shugaba Tinubu ya gabatar da kasafin baɗi na fiye da Tiriliyan 58
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin badi na fiye da naira tiriliyan 58 da biliyan 18 a gaban zaman haɗin gwiwa...
Yawan sauya sheƙa zuwa APC: Tinubu na kan hanyar dai-dai– Abdulaziz Abdulaziz
Babban mataimaki na musamman ga shugaban ƙasa kan harkokin yaɗa labarai na jaridu, Abdulaziz Abdulaziz, ya bayyana yawaitar yin sauyin sheƙa da ƴan siyasa...
Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa
Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa Lawrence Oboraw-Harievwo Ewhrudjakpo a yau Alhamis bayan matsalar lafiya da ta taso masa.
Tun da...
A shirye muke wajen karɓar Gwamna Abba- Shugabannin APC
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta ce tana maraba da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zuwa cikinta, inda ta ce a shirye take ta...
Majalisar zartaswar Kano ta amince da kashe 6.9bn a fannin Hanyoyi, Ruwa da Ilimi
Majalisar Zartarwar Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 6 da miliyan 900 domin yin manyan ayyukan hanyoyi, magudanan Ruwa da samar...
Gwamna Abba Kabir zai koma jam’iyyar APC a Gobe Litinin
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, na shirin komawa jam’iyyar APC a gobe Litinin 26 ga watan Janairu, bayan da ya fice daga...
Gwamna Abba Kabir ya sauya sheƙa zuwa jam’iyyar APC
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya koma jam’iyyar APC a yau Litinin.
Gwamnan, ya sanar da batun komawa jam'iyyar tasa ta baya ne yayin...
Gwamna Abba Kabir ya sauke Shehu Wada Sagagi daga Kwamishina
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga muƙaminsa na Kwamishinan harkokin kasuwanci masana'antu da jam'iyyun gama Kai...
Ƴan majalisar wakilai 8 daga Kano sun koma APC daga NNPP
Ƴan Majalisar Wakilai takwas na Kano, sun fice daga jam’iyyar NNPP tare da komawa jam’iyyar APC, lamarin da ya ƙara girgiza siyasar jihar.
Shugaban Majalisar...















