Labarai

Ketare

Wassanni

0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Nishadi

Noma

Tsaro

Gwamnatin Sokoto ta kafa kwamitin bincike kan kalaman Malam Lukuwa

0
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya kafa kwamiti mai ba da shawara domin binciken cece-ku-ce da suka biyo bayan wasu kalamai da ake zargin...

Zan bai wa duk ɗan gudun Hijirar Borno da ya baro Kamaru 500,000- Gwamna...

0
Gwamnatin jihar Borno ta sha alwashin inganta tsaro tare da bada kariya ga al’ummar jihar a wani mataki na ƙara farfaɗo da walwalar jama’a...

Hukumar NCoS ta cafke mata 2 bisa yunƙurin shigar da ƙwayoyi gidan yarin Goron...

0
  Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya shiyyar Kano, ta kama mata biyu da ake zargi da yunkurin shigar da miyagun ƙwayoyi cikin...

Kano: DSS ta daƙile garkuwa da yaro tare da cafke matashin da ake zargi

0
Hukumar tsaro ta DSS shiyyar Kano, ta ceto wani ƙaramin yaro mai shekaru biyar Muhammad Haruna, wanda aka sace shi a kauyen Dan Zaki...

Kaduna: Ƴan sanda sun tabbatar da sace ƙwararren ɗan jarida

0
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna, ta tabbatar da sace wani ƙwararren ɗan jarida mai ɗaukar hoto, Malam Umar Usman a cikin jihar Kaduna, lamarin...

Siyasa