Bidiyon jirgin sama da ya yi hatsari a Kano
Wani jirgin sama mallakin kamfanin Flybird, ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano MAKIA da safiyar yau Lahadi.
Wani Video...
An garzaya da mataimakin gwamnan Bayelsa asibiti bayan da ya faɗi a fadar gwamnati
Rahotonni daga birnin Yenagoa na jihar Bayelsa, sun bayyana cewa, an shiga halin alhini da tsakar ranar yau Alhamis bayan fitar rahoton cewa mataimakin...








