Zaɓen 2027: KOMC da Gidauniyar AMG sun horas da ƴan jarida kan ɗakko rahoto...
Ƙungiyar 'Yan Jarida ta Najeriya NUJ sashen ƙungiyar masu yaɗa labarai ta ƙafar Internet (KOMC) tare da haɗin gwiwar Aminu Magashi Garba (AMG) Foundation,...
Karin yan Najeriya 40 sun sauka a Lagos bayan kwaso su daga Afirka ta...
Wasu ’yan Najeriya 40 da aka kwaso daga kasar Afirka ta Kudu sun isa filin jirgin sama na birnin Lagos.
Hakan ya tabbatar da cewa,...
Buɗaɗɗiyar wasiƙa ga Gwamna Abba da Grand Khadi kan Alaƙalin Kotun harabar Hisbah
Buɗaɗɗiyar wasiƙa ga Gwamna Abba da Grand Khadi kan Alaƙalin Kotun harabar Hisbah mai shari’a Sani Tanimu.
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakatuhu
Ya mai girma gwamna Kano...
ASUU ta buƙaci a gaggauta aiwatar da yarjejeniyar 2025
Kungiyar Malaman Jami'o'in Najeriya ASUU, reshen Jami'ar Northwest University da ke Kano NWU, ta nuna damuwa kan jinkirin da ake samu wajen aiwatar da...
Mazauna Gobirawa sun buƙaci Hon. Aliyu Madakin Gini ya ƙarasa aikin titin Farin bene...
Al’ummar unguwar Gobirawa da ke ƙaramar hukumar Dala a jihar Kano sun roƙi ɗan majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Dala, Aliyu Sani Madakin...
Nasiru Yusuf Gawuna ya shiga jam’iyyar ADC
Tsohon mataimakin gwamnan Kano, Alhaji Nasiru Yusuf Gawuna, ya koma jam’iyyar ADC a hukumance, inda ya kammala rajista tare da karɓar katin zama ɗan...
Da ɗumi-ɗumi: Nasiru Gawuna ya sauka daga shugabancin FMBN
Shugaban hukumar gudanarwar bankin bada lamunin gidaje na Najeriya watau Federal Mortgage Bank of Nigeria FMBN, Nasiru Yusuf Gawuna, kuma ɗan takarar Gwamnan Kano...
An saki Nasir El-Rufai don ya halarci jana’izar mahaifiyarsa
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, beli na wucin gadi bayan...
Mataimakin gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa
Ƙungiyar Kwankwasiyya Movement ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya miƙa takardar murabus daga mukaminsa a yau.
Sanarwar ta bayyana...
Gwamna Abba Kabir ya sauke Shehu Wada Sagagi daga Kwamishina
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga muƙaminsa na Kwamishinan harkokin kasuwanci masana'antu da jam'iyyun gama Kai...















