An sanya lokacin yin jana’izar Sarki Aliyu Daneji
An sanya ƙarfe 10:00 na safiyar gobe Alhamis a matsayin lokacin yin jana'izar Marigayi Alhaji Sarki Aliyu Daneji ɗan majalistar dokokin jihar Kano mai...
Gwamnatin Kano ta ƙaddamar dakarun rundunar tsaro su 2,000
Gwamnatin jihar Kano na ƙaddamar da rundunar tsaro da kare unguwanni na mutum 2000 a filin wasa na Sani Abacha, a wani mataki da...
Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun Kirsimeti da sabuwar Shekara
Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta bayyana ranakun 25 da 26 ga watan Disamban bana da kuma 1 ga watan Janairun baɗi, a matsayin ranar hutun...
An yi jana’izar ɗan majalisar dokokin Kano Aminu Sa’adu Ungogo
Da Almurun yau Laraba ne aka yi jana'izar marigayi Alhaji Aminu Sa'adu Ungogo, ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazaɓar Ungogo.
Marigayin ya rasu...
Hisbah ta kama matasa 9 da ta ke zargi da yawon Ragaita
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta ce, ta kama wasu matasa mata su 8 da namiji 1 bisa zargin su da yin yawon banza,...
Kirsimeti: Bishop na Kano ya ziyarci gidan yari tare da ƴanta ɗaurarru 11
Bishop na Cocin Katolika a Diocese na Kano, Dakta John Namaza Niyiring, ya yi bikin Kirsimeti ta hanyar kai ziyara ta ruhaniya watau pastoral...
An garzaya da mataimakin gwamnan Bayelsa asibiti bayan da ya faɗi a fadar gwamnati
Rahotonni daga birnin Yenagoa na jihar Bayelsa, sun bayyana cewa, an shiga halin alhini da tsakar ranar yau Alhamis bayan fitar rahoton cewa mataimakin...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da gano tarkacen makaman da Amurka ta harba a Offa...
Gwamnatin Tarayya, ta tabbatar da cewa wasu tarkacen makamai na hare-haren da Sojin Amurka suka kai sansanonin ‘yan ta’addan ISIS sun faɗi a garin...
Gwamna Abba Kabir zai kashe Biliyan 38.7 wajen yin ayyukan raya ƙasa
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da kashe kimanin Naira Biliyan 38 da Miliyan 700 wajen yin manyan ayyukan raya ƙasa.
Gwamnan...
Shugaba Tinubu zai gabatar da kasafin baɗi ranar Juma’a
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da Kudirin Kasafin Kuɗin baɗi a zaman haɗin gwiwa na Majalisar Dokoki ta Ƙasa a ranar Jumma’a,...















