NASWDEN ta umurci mambobinta su tsunduma yajin aikin

0
Ƙungiyar ƴan Gwangwan da ke harkar ƙarafuna da sarrafa shara ta ƙasa NASWDEN, ta umurci mambobinta a faɗin Najeriya da su fara gudanar da...

Allah ya yi wa fitaccen ɗan siyasar Kano Sani Lawan Ƙofar Mata rasuwa

0
Tsohon Darakta Janar na Hukumar jin daɗin Alhazai ta jihar Kano, Alhaji Sani Lawan Ƙofar Mata, ya rasu. Rahotonni sun bayyana cewa, Alhaji Sani Lawan...

Gwamna Abba ya nada Hafsat Kutama a matsayin shugabar PCACC ta riko

0
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nada Barrister Hafsat Ada’u Kutama a matsayin shugabar Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da...

Gwamnatin Sokoto ta kafa kwamitin bincike kan kalaman Malam Lukuwa

0
Gwamnan Jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya kafa kwamiti mai ba da shawara domin binciken cece-ku-ce da suka biyo bayan wasu kalamai da ake zargin...

Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Kano ya yi murabus

0
Wasu rahotonni sun tabbatar da cewa shugaban hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano watau PCACC, Kwamared Saidu...

Ɗan takarar gwamnan Kano a Jam’iyyar Accord ya yi Allah-wadai bisa kashe Dan Shagamu

0
Ɗan takarar gwamnan jihar Kano na jam’iyyar Accord Party (AP) Ambasada Mukhtar Gashash, ya yi Tir da Allah Wadai kan kisan gillar da aka...

Sarkin Gumel Alhaji Ahmed Sani ya rasu

0
Allah ya yi wa Sarkin Gumel da ke Jihar Jigawa Alhaji Ahmed Muhammad Sani II, rasuwa. Majiyoyi daga fadar Sarkin sun bayyana cewa, ya rasu...

Kano: An yi jana’izar Almajirai 4 da suka rasu bayan cin wani abinci

0
An gudanar da jana'izar wasu yara Almajirai guda hudu wadanda suka rasu sakamakon cin wani abinci da ake zargin cewa gurbatacce ne. Shugaban ƙungiyar Tsangaya...

Muna kira ga Sarkin Takutahar ƙasar Hausa ya yi duk abinda ya kamata don...

0
Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Dakta Umar Farouk, ya buƙaci Sarkin Takutahar Ƙasar Hausa Sheikh Abdulkadir Jiyali ya yi dukkan abinda ya kamata domin...

Da ɗumi-ɗumi: Gwamnatin Kano ta bada umarnin kulle asibitoci marasa Rijista

0
Gwamnatin jihar Kano ta ƙarkashin ma'aikatar lafiya, ta umarci hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu PHIMA, da ta kulle dukkan wani asibitin kuɗi...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts