Gwamnatin Kano ta musanta cewa yara Miliyan 2 na gararamba a Tituna, Ta buƙaci...
Gwamnatin Kano ta hannun Hukumar Ƙididdiga ta jihar KSBS, ta musanta iƙirarin cewa, sama da yara miliyan 2 ne ke rayuwa a matsayin mabarata...
Gwamnatin Neja ta miƙa ɗalibai 100 da aka ceto ga iyayensu
Gwamnatin jihar Neja ta mika yara 100 da aka ceto, wadanda aka sace daga Makarantar Katolika ta St Mary’s da ke Papiri ga iyayensu...
Motoci fiye da 1,000 na ɗaukar fetur kullum a matatar Dangote bisa Ragin farashi
Matatar mai ta Dangote ta bayyana cewa a halin yanzu motoci sama da 1,000 na ɗaukar fetur kullum daga matatar.
Wannan lamarin ya nuna yadda...
Mataimakin gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa
Ƙungiyar Kwankwasiyya Movement ta sanar da cewa Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Aminu Abdussalam Gwarzo, ya miƙa takardar murabus daga mukaminsa a yau.
Sanarwar ta bayyana...
Gwamna Abba Kabir ya sauke Shehu Wada Sagagi daga Kwamishina
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga muƙaminsa na Kwamishinan harkokin kasuwanci masana'antu da jam'iyyun gama Kai...
An saki Nasir El-Rufai don ya halarci jana’izar mahaifiyarsa
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta bai wa tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, beli na wucin gadi bayan...
Shugaban NUJ na Najeriya ya yabi Ƙungiyar ta Kano tare da buɗe Ofishin Ƴan...
Shugaban Ƙungiyar ‘Yan jarida ta Najeriya NUJ, Kwamared Alhassan Yahaya, ya yaba wa ƙungiyar ta NUJ shiyyar Kano bisa sababbin abubuwan da su ke...
An ga jinjirin watan Ramadan a ƙasar Saudiyya
Rahotonni daga ƙasar Saudi Arabia, sun tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Ramadan, lamarin da ke nuna cewa lokaci ya yi da Musulunci...
Mazauna Sabuwar Gandu sun yi cikar Kwari a walimar kammala Aiki ga Alh Muktar...
Ɗimbin al’ummar Unguwar Sabuwar Gandu dake jihar Kano da makotansu sun yi fitar dango zuwa wajen walimar taya ɗan su, na Allah mutumin Allah,...
Kashim Shetttima ya dawo Najeriya bayan kammala ziyarar aiki a ƙasashen ƙetare
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya dawo Abuja a ranar Asabar bayan kammala wasu muhimman ayyuka na diflomasiyya da tattalin arziki da ya...














