Majalisar dokokin Kano ta fara yunƙurin tsige mataimakin gwamna

0
Majalisar dokokin jihar Kano, ta fara shirin tsige mataimakin Gwamnan jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, matuƙar ya gaza kare kansa bisa zarge-zargen da ta ke...

Kano: Sabuwar gobarar da ta tashi a Kasuwar Dakata ta ƙone Shaguna 50

0
Rahotonni sun bayyana cewa, akalla shaguna 50 ne suka ƙone sakamakon gobara da ta tashi da Asuba a kasuwar Kwalemar Fatima Simra da ke...

An ga jinjirin watan Ramadan a ƙasar Saudiyya

0
Rahotonni daga ƙasar Saudi Arabia, sun tabbatar da cewa an ga jinjirin watan Ramadan, lamarin da ke nuna cewa lokaci ya yi da Musulunci...

Gwamnatin Kano ta musanta cewa yara Miliyan 2 na gararamba a Tituna, Ta buƙaci...

0
Gwamnatin Kano ta hannun Hukumar Ƙididdiga ta jihar  KSBS, ta musanta iƙirarin cewa, sama da yara miliyan 2 ne ke rayuwa a matsayin mabarata...

Gwamnatin Tarayya ta maka Elrufa’i a kotu bisa zargin yin kutse cikin wayar NSA

0
Gwamnatin Tarayya ta shigar da kara mai kunshe da tuhume-tuhume uku a kan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai, bisa zargin cewa ya yi...

Kano: Sabuwar Gobara ta tashi a kasuwar Singa

0
Wata gobara ta tashi a Gidan Gilas, wanda aka fi sani da Gidan Mai a kasuwar Singa da ke cikin birnin Kano, inda ta...

Tinubu ya aika wa Majalisa sunan sabon shugaban NAHCON

0
Shugaban kasa Bola Tinubu ya zaɓi Ambasada Ismail Abba Yusuf, a matsayin sabon shugaban hukumar alhazai ta ƙasa NAHCON. Hakan na cikin wata sanarwa da...

Kwamitin gwamnatin Kano ya ƙwace miyagun kwayoyi na biliyoyin Naira

0
Kwamitin gwamnatin Kano mai aikin tsaftace tashoshin mota da kasuwanni wuraren taruwar jama’a da kuma yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ya ƙwato tarin miyagun...

Ƴan Najeriya da dama sun mutu sakamakon kifewar kwale-kwale a tekun Libya– IOM

0
Hukumar Kula da ‘Yan gudun Hijira ta Duniya IOM, ta ce, akalla mutane 53, ciki har da jarirai biyu, ake fargabar sun mutu ko...

Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima zai jagoranci taron majalisar tattalin arziki ranar Litinin

0
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da shirinra na gudanar da taron Majalisar tattalin arzikin ƙasa a ranar Litinin domin ƙarfafa daidaiton harkokin tattalin arziki...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts