Ƴan Sanda sun cafke wata mata bisa zarginta da yanke al’aura mijinta

0
Jami'an ƴan sanda sun sanar da cafke wata matar aure mai shekaru 18 a garin Potiskum na jihar Yobe, wadda aka sakaye sunanta bisa...

NECO ta saki da sakamakon jarrabawar Nuwamba/Disamba ta 2025

0
Hukumar shirya jarabawar kammala Sakandare ta Najeriya NECO, ta saki sakamakon jarabawar ta Nuwamba/Disamba ta shekerar 2025, inda aka samu kashi 71.63 cikin 100...

DSS ta gurfanar da Malami da ɗansa kan zargin mallakar makamai ba bisa ƙa’ida...

0
Hukumar Tsaro ta DSS, ta gurfanar da tsohon Lauyan Gwamnatin Tarayya Abubakar Malami SAN da Ɗansa Abdulaziz, a gaban kotun tarayya a Abuja kan...

Gobara ta ƙone tarin dukiya a Kasuwar Singa

0
Wata gobara da ta tashi a kasuwar Singa da  ta haifar da gagarumar asarar dukiya, tare da jikkata mutane da dama. Gobarar, ta tashi ne...

An sanya lokacin yin jana’izar Marigayi Sheikh Usman Rigi-Rigi

0
Da yammacin yau Litinin ne ake sa ran gudanar da jana’izar Marigayi Sheikh Usman Idris Kusfa da aka fi sani da Rigi-Rigi wanda ya...

Allah ya yi wa Sheikh Usman Kusfah Rigi-Rigi Rasuwa

0
Allah ya yi wa shahararren malamin Musuluncin nan Sheikh Khalifa Usman Idris Kusfa wanda aka fi sani da Rigi-Rigi, rasuwa sakamakon fama da jinya...

Ƴan sandan Jigawa sun cafke Amarya bisa zargin kashe mijinta

0
Rundunar ƴan Sandan Jihar Jigawa, ta kama wata amarya bisa zargin ta da kashe mijinta ta hanyar ba shi maganin ɓera a ƙauyen Gauza...

Kashim Shetttima ya dawo Najeriya bayan kammala ziyarar aiki a ƙasashen ƙetare

0
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya dawo Abuja a ranar Asabar bayan kammala wasu muhimman ayyuka na diflomasiyya da tattalin arziki da ya...

Majalisar Ƙaramar hukumar Dala ta Haramta yin kiɗan Gangi

0
Majalisar ƙaramar hukumar Dala, ta haramta yin duk wani wasa a lokacin bukukuwan aure musamman ma kiɗan Gangi a fadin karamar hukumar, sakamakon yadda...

Gwamna Abba ya bada umarnin gaggauta gurfanar da waɗanda ake zargi da Kisan Ɗorayi

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ɗaukar nauyin aikin hajji da umrah ga magidancin da aka kashe matarsa da ‘ya’yanta...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts