An garzaya da mataimakin gwamnan Bayelsa asibiti bayan da ya faɗi a fadar gwamnati

0
Rahotonni daga birnin Yenagoa na jihar Bayelsa, sun bayyana cewa, an shiga halin alhini da tsakar ranar yau Alhamis bayan fitar rahoton cewa mataimakin...

Binciken EFCC a kaina ba shi da alaƙa da zargin ta’addanci- Abubakar Malami

0
Tsohon Babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami SAN, ya musanta rahotannin da ke cewa yana fuskantar bincike kan ta’addanci, safarar kuɗi da kuma mallakar...

Tinubu ya gargaɗi hukumomin tsarokan su gaggauta cire ƴan Sanda daga rakiya VIPs

0
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jan hankalin hukumomin tsaro da su gaggauta aiwatar da umarninsa na cire ’yan sanda daga rakiya da...

Rwanda ta musanta hannun a sabon rikicin da ya ɓarke a Kivu ta DR...

0
Ƙasar Rwanda ta musanta cewa ba ita ke haddasa sabbin rikice-rikicen da ya kunno kai a Kivu ta Kudu da ke DR Congo. Wannan na...

Gwamnatin Neja ta miƙa ɗalibai 100 da aka ceto ga iyayensu

0
Gwamnatin jihar Neja ta mika yara 100 da aka ceto, wadanda aka sace daga Makarantar Katolika ta St Mary’s da ke Papiri ga iyayensu...

Majalisar Wakilai ta zargi bankuna da cire kuɗaɗe a asusun kwastomomi ba tare da...

0
Majalisar Wakilai ta zargi bankunan kasuwanci da aikata ba daidai ba ta hanyar cire kuɗaɗe daga asusun kwastomomi ba tare da tura su inda...

Sokoto: Sojoji sun kashe jagoran yan bindiga Kachalla Kallamu

0
Dakarun Rundunar Bataliya ta 8 ta Sojin Najeriya sun kashe shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto...

Najeriya da Saudiyya sun sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa a fannin tsaro

0
Ƙasashen Najeriya da Saudiyya, sun sanya hannu kan wata sabuwar yarjejeniyar fahimtar juna da yin aiki tare ta shekaru biyar domin inganta hadin gwiwar...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts