Tinubu ya sauka a Bauchi don yin ta’aziyyar Sheikh Dahiru Usman
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya sauka a jihar Bauchi yau Asabar domin yi ta'aziyya ga gwamnatin jihar da kuma iyalan shahararren malamin addinin...
Motoci fiye da 1,000 na ɗaukar fetur kullum a matatar Dangote bisa Ragin farashi
Matatar mai ta Dangote ta bayyana cewa a halin yanzu motoci sama da 1,000 na ɗaukar fetur kullum daga matatar.
Wannan lamarin ya nuna yadda...
Shugaba Tinubu ya gabatar da kasafin baɗi na fiye da Tiriliyan 58
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya gabatar da kasafin kuɗin badi na fiye da naira tiriliyan 58 da biliyan 18 a gaban zaman haɗin gwiwa...
Majalisa ta amince da Mohammed da Eyesan a matsayin shugabannin NMDPRA da NUPRC
Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da naɗin Saidu Mohammed da Oritsemeyiwa Eyesan a matsayin manyan shugabannin hukumomin kula da harkar man fetur na ƙasa.
Oritsemeyiwa...
Kano: An kama babban jami’in Kotu bisa dilmiyar da Miliyan 35 na Marayu a...
An Kama Rijistaran kuɗi na kotun Musulunci bisa zarginsa da saka Naira Miliyan 35 na Marayu a harkokin Crypto.
Babban magatakardar kotunan Musuluncin...
Burkina Faso ta sako jirgin Sojin Najeriya tare da dakaru 11 da ta tsare
Gwamnatin ƙasar Burkina Faso ta sako jirgin sojin Najeriya 11, tare da jirgin sojan saman Najeriya NAF C-130, bayan da aka tsare su a...
Shugaba Tinubu zai gabatar da kasafin baɗi ranar Juma’a
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da Kudirin Kasafin Kuɗin baɗi a zaman haɗin gwiwa na Majalisar Dokoki ta Ƙasa a ranar Jumma’a,...
Da dumi dumi: Shugaban NMDPRA Farouk Ahmed ya sauka daga mukaminsa
Shugaban Hukumar Kula da harkokin Man Fetur ta Najeriya, NMDPRA Farouk Ahmed, ya mika takardar murabus dinsa daga aiki.
Hakan dai na zuwa ne sa’o’i...
Hukumar NSIB ta fara bincike kan jirgin da ya yi hatsari a Imo
Hukumar Binciken da kiyaye Hadurra ta NSIB, ta fara gudanar da bincike kan jirgin da ya yi hatsari a filin jirgin saman kasa da...
Ƙungiyoyin yan ƙwadago sun yi zanga-zangar lumana a Kano
Ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC ta shirya zanga-zangar lumana a birnin Kano domin jaddada ƙalubalen tsaro da ƙasar ke fuskanta, inda ta kuma miƙa...















