Gwamna Abba Kabir ya bayyana kaɗuwa bisa rasuwar ƴan majalisar dokokin Kano 2

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhini da kaduwa bisa rasuwar ’yan Majalisar Dokokin Jihar su biyu a rana guda. Hakan na...

An sanya lokacin yin jana’izar Sarki Aliyu Daneji

0
An sanya ƙarfe 10:00 na safiyar gobe Alhamis a matsayin lokacin yin jana'izar Marigayi Alhaji Sarki Aliyu Daneji ɗan majalistar dokokin jihar Kano mai...

An yi jana’izar ɗan majalisar dokokin Kano Aminu Sa’adu Ungogo

0
Da Almurun yau Laraba ne aka yi jana'izar marigayi Alhaji Aminu Sa'adu Ungogo, ɗan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar mazaɓar Ungogo. Marigayin ya rasu...

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar dakarun rundunar tsaro su 2,000

0
Gwamnatin jihar Kano na ƙaddamar da rundunar tsaro da kare unguwanni na mutum 2000 a filin wasa na Sani Abacha, a wani mataki da...

Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun Kirsimeti da sabuwar Shekara

0
Gwamnatin tarayyar Najeriya, ta bayyana ranakun 25 da 26 ga watan Disamban bana da kuma 1 ga watan Janairun baɗi, a matsayin ranar hutun...

Matatar Dangote ta buƙaci a rika kai rahoton duk gidan man MRS da ke...

0
Matatar Mai ta Dangote ta buƙaci ƴan Najeriya da su riƙa kai rahoton duk wani gidan mai na MRS da ke sayar da fetur...

Sarkin Musulmi ya Ayyana ranar Litinin a Matsayin 1 ga watan Rajab

0
Fadar Sarkin Musulmi, ƙarkashin jagorancin Sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta ayyana gobe Litinin 22 ga watan Disamba, a matsayin ranar...

Gwamna Abba Kabir zai kashe Biliyan 38.7 wajen yin ayyukan raya ƙasa

0
  Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya amince da kashe kimanin Naira Biliyan 38 da Miliyan 700 wajen yin manyan ayyukan raya ƙasa. Gwamnan...

Tinubu ya sauya sunan jami’ar Azare zuwa sunan Sheikh Dahiru Usman Bauchi

0
Shugaban ƙasa Bola Tinubu ya sauya sunan jami’ar kimiyyar lafiya ta tarayya da ke Azare zuwa jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin girmama marigayi...

Gobara ta tashi a shalkwatar hukumar FIRS

0
Wata gobara ta tashi a ɗaya daga cikin ofisoshin hukumar tattara harajin cikin gida ta tarayya FIRS da ke Abuja a yau Asabar. Wani bidiyoyi...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts