Sojoji sun daƙile yunƙurin ƴan bindiga na shiga Kano
Dakarun Sojojin rundunar haɗin gwiwa ta tsaro JTF sun yi nasarar dakile yunƙurin wasu ’yan bindiga na shiga wasu yankuna a ƙaramar hukumar Shanono...
Gwamna Abba Kabir ya sanya hannu kan kasafin 2026
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanya hannu kan kasafin kuɗin baɗi da ya kai kimanin naira Tiriliyan 1 da biliyan 477,...
Kotu ta bada umarnin ƙwace fiye Biliyan 1 da ke da alaƙa da gwamnatin...
Kotun tarayya mai zamanta a Abuja ta bayar da umarnin wucin gadi na ƙwace fiye da Naira Biliyan 1 da miliyan 100 waɗanda da...
EFCC ta gurfanar da Malami da iyalansa 2 a gaban kotu
Hukumar yaki da cin canci da rashawa ta EFCC, ta gurfanar da Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da matarsa da kuma dansa a gaban...
Yadda Anthony Joshua ya tsallake Rijiya da baya a hatsarin mota
Wani hatsarin mota da ya afku a Ogun ya rutsa da shahararren ɗan damben duniya, Anthony Joshua yau Litinin a yankin Makun na jihar,...
Babban layin wutar lantarkin Najeriya ya sake lalacewa
Babban layin wutar lantarki na Najeriya, ya sake lalacewa a yammacin yau Litinin, lamarin da ya sa aka samu matuƙar ƙarancin wutar lantarki a...
Hisbah ta kama matasa 9 da ta ke zargi da yawon Ragaita
Hukumar Hisbah ta jihar Kano, ta ce, ta kama wasu matasa mata su 8 da namiji 1 bisa zargin su da yin yawon banza,...
Kirsimeti: Bishop na Kano ya ziyarci gidan yari tare da ƴanta ɗaurarru 11
Bishop na Cocin Katolika a Diocese na Kano, Dakta John Namaza Niyiring, ya yi bikin Kirsimeti ta hanyar kai ziyara ta ruhaniya watau pastoral...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da gano tarkacen makaman da Amurka ta harba a Offa...
Gwamnatin Tarayya, ta tabbatar da cewa wasu tarkacen makamai na hare-haren da Sojin Amurka suka kai sansanonin ‘yan ta’addan ISIS sun faɗi a garin...
Gwamnatin tarayya ta yi Allah-wadai da harin Masallacin Maiduguri
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, ya ce Gwamnatin Tarayya ta tura ƙarin rundunonin tsaro na musamman zuwa birnin Maiduguri, domin domin bincike tare da...















