Dangote ya buƙaci ICPC ta cafke shugaban hukumar NMDPRA
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya shigar da ƙorafi ga Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da sauran Laifuka Masu Alaƙa ta Ƙasa ICPC...
Ganduje ya janye niyyarsa ta kafa sabuwar ƙungiyar Hisbah
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sanar da soke niyyarsa ta kafa ƙungiyar Hisbah mai zaman kanta da aka yi wa...
Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya ya ragu zuwa kaso 14.45- NBS
Hauhawar farashin kayayyaki a Nijeriya na ci gaba da raguwa karo na takwas a jere a watan jiya na Nuwamba, lamarin da ya samo...
Bidiyon jirgin sama da ya yi hatsari a Kano
Wani jirgin sama mallakin kamfanin Flybird, ya yi saukar gaggawa a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano MAKIA da safiyar yau Lahadi.
Wani Video...
Shugaban NUJ na Najeriya ya yabi Ƙungiyar ta Kano tare da buɗe Ofishin Ƴan...
Shugaban Ƙungiyar ‘Yan jarida ta Najeriya NUJ, Kwamared Alhassan Yahaya, ya yaba wa ƙungiyar ta NUJ shiyyar Kano bisa sababbin abubuwan da su ke...
Gwamnatin Kano ta haramta kafa ƙungiyar Hisbah tare da yin umarnin cafke mambobinta
Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin haramta kafa ƙungiyar Hisbah mai zaman kanta mai laƙabin Hisbah Fisabilillahi, tare da bayyana ayyukanta a matsayin...
Matatar Dangote ta rage farashin litar Fetur zuwa Naira 699
Majiyoyi daga matatar sun tabbatar da sabon farashin a ranar Alhamis, inda suka ce wannan mataki na daga cikin ƙoƙarin da ake yi na...
Duk da Afuwar shugaba Tinubu, Kotun ƙoli ya tabbatar da hukuncin kisa ga Maryam...
Kotun ƙolin Najeriya, ta sake tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa Maryam Sanda, matar ɗan tsohon shugaban jam’iyyar PDP, saboda laifin kashe...
DSS ta bai wa Fulani diyyar Miliyan 3 bayan ta tsare su na fiye...
Humumar tsaro ta DSS ta saki wasu mutane uku Fulani da ta kama yayin da suke sauka acikin jirgi bayan sun dawo daga aikin...
Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa
Jam’iyyar PDP ta tabbatar da mutuwar Mataimakin Gwamnan Jihar Bayelsa Lawrence Oboraw-Harievwo Ewhrudjakpo a yau Alhamis bayan matsalar lafiya da ta taso masa.
Tun da...















