Home Ƙetare Ƙasar Saudiyya ta zartar da hukuncin kisa ga mutane 347

Ƙasar Saudiyya ta zartar da hukuncin kisa ga mutane 347

0

A cewar rahoton da gamayyar ƙungiyoyin suka fitar a karshen mako, mafi yawan waɗanda aka zartar wa hukuncin kisan sun kasance masu safarar miyagun ƙwayoyi, inda fiye da rabin su ƴan ƙasashen waje ne.

Rahotonnin sun kuma bayyana cewa, daga cikin fursunonin da aka zartarwa hukuncin kisan a bayakwanan nan, akwai ’yan asalin Pakistan masu laifin safarar miyagun ƙwayoyi, wani ɗan jarida, wasu matasa da suka aikata laifi tun suna ƙanana, da kuma mata biyar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here