Trending Now
Labarai
Tinubu ya gargaɗi hukumomin tsarokan su gaggauta cire ƴan Sanda daga...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jan hankalin hukumomin tsaro da su gaggauta aiwatar da umarninsa na cire ’yan sanda daga rakiya da...
Ketare
Tsaro
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da kai harin Amurka kan ƙungiyar ISIS
Gwamnatin Najeriya, ta tabbatar da cewa ƙasar ta kai hari ta sama kan mambobin ƙungiyar ta'addanci ta ISIS, ta na mai cewa, ta na...
Kaduna: Ƴan sanda sun tabbatar da sace ƙwararren ɗan jarida
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna, ta tabbatar da sace wani ƙwararren ɗan jarida mai ɗaukar hoto, Malam Umar Usman a cikin jihar Kaduna, lamarin...
Rundunar Sojin sama ta biya diyya ga mutanen da harin dakarunta ya shafa a...
Rundunar sojin saman Najeriya, ta biya diyya ga mutanen da harin sojin sama bisa kuskure ya shafa da kuma iyalan waɗanda suka rasu a...
Kano: DSS ta daƙile garkuwa da yaro tare da cafke matashin da ake zargi
Hukumar tsaro ta DSS shiyyar Kano, ta ceto wani ƙaramin yaro mai shekaru biyar Muhammad Haruna, wanda aka sace shi a kauyen Dan Zaki...
Sojin Amurka sun yi luguden wuta kan ƴan ta’addan ISIS a Najeriya
Gwamnatin Amurka ta sanar da kai wani mummunan hari na soji ta sama kan wuraren da ake zargin cewa maɓoyar ƴan ƙungiyar masu iƙirarin...






















