Home Labarai EFCC ta gurfanar da Malami da iyalansa 2 a gaban kotu

EFCC ta gurfanar da Malami da iyalansa 2 a gaban kotu

0

Hukumar yaki da cin canci da rashawa ta EFCC, ta gurfanar da Tsohon Ministan shari’a Abubakar Malami da matarsa da kuma dansa a gaban kotu bisa tuhumarsu kan almundahanar makudan kudade.

Da safiyar yau Talata ne dai hukumar ta gurfanar da Abubakar Malami da iyalan nasa bisa zargin almundahanar kudi kimanin Naira biliyan 8 da miliyan 700.

Haka kuma hukumar ta EFCC, ta gabatar da su ne a kotun karkashin jagorancin mai shari’a Emeka Nwite bisa wasu tuhume-tuhume guda 16.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here