Dakta Yusuf Ibrahim K/Mata ya ajiye muƙaminsa na Kwamishina ya bi Kwankwaso

0
Kwamishinan Kimiyya, Fasaha da Ƙirƙire-ƙirƙire a Jihar Kano, Yusuf Ibrahim Kofar Mata, ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa. A cewarsa ta cikin wata sanarwa da...

Kano: Kwamishinan Muhalli ya fice daga jam’iyyar NNPP

0
Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi na Jihar Kano, Dakta Dahiru Hashim, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP, inda ya ce murabus ɗinsa zai...

Gwana Abba Kabir ya bayyana dalilan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP

0
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar NNPP ya na mai danganta ɗaukar matakin da rikice-rikicen cikin gida...

Jam’iyyar APC ta naɗa Baffa Babba da Rabi’u Bichi a matsayin Shugabanin Kwamitin Rijistar...

0
Jam’iyyar APC a jihar Kano ta naɗa Baffa Babba Dan Agundi da Rabi’u Sulaiman Bichi a matsayin Shugabanin Kwamitin Rijistar Mambobinta ta Internet watau...

Da ɗumi-ɗumi: Majalisar dokokin Rivers na shirin tsige gwamna Fubara

0
Mambobin Majalisar Dokokin Jihar Ribas sun fara daukan matakan tsige Gwamna Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa Ngozi Odu bisa zarginsu da aikata manyan laifuffuka. A zaman...

An ɗaga ranar komawar Gwamna Abba Kabir jam’iyar APC

0
Jaridar PlatinumPost, ta ruwaito cewa, an ɗaga ranar da Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai fice daga jam’iyyarsa ta NNPP zuwa jam’iyyar...

Da ɗumi-ɗumi: Gwamna Abba na shirin komawa APC ranar Litinin

0
Akwai yiyuwar cewa, Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, zai sanar da komawarsa zuwa jam’iyyar APC a hukumance ranar Litinin mai zuwa kamar...

Majalisar zartaswar Kano ta amince da kashe 6.9bn a fannin Hanyoyi, Ruwa da Ilimi

0
Majalisar Zartarwar Jihar Kano, ta amince da kashe kimanin Naira biliyan 6 da miliyan 900 domin yin manyan ayyukan hanyoyi, magudanan Ruwa da samar...

A shirye muke wajen karɓar Gwamna Abba- Shugabannin APC

0
Jam’iyyar APC reshen jihar Kano ta ce tana maraba da Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zuwa cikinta, inda ta ce a shirye take ta...

Siyasar Kano na ci gaba da ɗaukar ɗumi

0
Yayin da, ake raɗe-raɗin cewa, gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, na shirin sauya sheƙa daga, jam'iyyar NNPP zuwa babbar jam'iyyar adawa a...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts