Kaduna: Ƴan sanda sun tabbatar da sace ƙwararren ɗan jarida
Rundunar ƴan sanda jihar Kaduna, ta tabbatar da sace wani ƙwararren ɗan jarida mai ɗaukar hoto, Malam Umar Usman a cikin jihar Kaduna, lamarin...
Rundunar Kishin Kano ta sha, alwashin yaƙi da ayyukan Daba
Rundunar Kishin Jihar Kano ta jaddada aniyarta ta ci gaba da aiki tukuru domin ganin an kawo ƙarshen fadace-fadacen daba, tare da taimakawa wajen...
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da kai harin Amurka kan ƙungiyar ISIS
Gwamnatin Najeriya, ta tabbatar da cewa ƙasar ta kai hari ta sama kan mambobin ƙungiyar ta'addanci ta ISIS, ta na mai cewa, ta na...
Sojin Amurka sun yi luguden wuta kan ƴan ta’addan ISIS a Najeriya
Gwamnatin Amurka ta sanar da kai wani mummunan hari na soji ta sama kan wuraren da ake zargin cewa maɓoyar ƴan ƙungiyar masu iƙirarin...
Gwamna Zulum ya yi Allah-wadai da harin Gamboru
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi Alla-wadai bisa kai harin kunar bakin wake a wani masallaci a kasuwar Gamboru da ke...
Hukumar NCoS ta cafke mata 2 bisa yunƙurin shigar da ƙwayoyi gidan yarin Goron...
Hukumar kula da gidajen gyaran hali ta Najeriya shiyyar Kano, ta kama mata biyu da ake zargi da yunkurin shigar da miyagun ƙwayoyi cikin...
Kotu ta yanke wa Dagaci hukuncin kisa ta hanyar rataya
Wata Babbar Kotu a Jihar Gombe, ta yanke wa Dagacin Gundumar Bangunji, Sulei Yerima, da Shedrack Aliyu hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun...
Rundunar Sojin sama ta biya diyya ga mutanen da harin dakarunta ya shafa a...
Rundunar sojin saman Najeriya, ta biya diyya ga mutanen da harin sojin sama bisa kuskure ya shafa da kuma iyalan waɗanda suka rasu a...
Ƴan sanda sun cafke waɗanda suka shirya yin garkuwa ta ƙarya
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta cafke wasu mutane 5 da ake zargi da shirya garkuwa da mutane na ƙarya, lamarin da ya shafi...
Hukumar NSIB ta fara bincike kan jirgin da ya yi hatsari a Imo
Hukumar Binciken da kiyaye Hadurra ta NSIB, ta fara gudanar da bincike kan jirgin da ya yi hatsari a filin jirgin saman kasa da...
















