Rundunar Sojin sama ta biya diyya ga mutanen da harin dakarunta ya shafa a...

0
Rundunar sojin saman Najeriya, ta biya diyya ga mutanen da harin sojin sama bisa kuskure ya shafa da kuma iyalan waɗanda suka rasu a...

Ƴan sanda sun cafke waɗanda suka shirya yin garkuwa ta ƙarya

0
Rundunar ƴan sandan jihar Lagos ta cafke wasu mutane 5 da ake zargi da shirya garkuwa da mutane na ƙarya, lamarin da ya shafi...

Hukumar NSIB ta fara bincike kan jirgin da ya yi hatsari a Imo

0
Hukumar Binciken da kiyaye Hadurra ta NSIB, ta fara gudanar da bincike kan jirgin da ya yi hatsari a filin jirgin saman kasa da...

Gwamnatin Kano ta haramta kafa ƙungiyar Hisbah tare da yin umarnin cafke mambobinta

0
Gwamnatin jihar Kano ta bayar  da umarnin haramta kafa ƙungiyar Hisbah mai zaman kanta mai laƙabin Hisbah Fisabilillahi, tare da bayyana ayyukanta a matsayin...

Binciken EFCC a kaina ba shi da alaƙa da zargin ta’addanci- Abubakar Malami

0
Tsohon Babban lauyan gwamnatin tarayya, Abubakar Malami SAN, ya musanta rahotannin da ke cewa yana fuskantar bincike kan ta’addanci, safarar kuɗi da kuma mallakar...

Sokoto: Sojoji sun kashe jagoran yan bindiga Kachalla Kallamu

0
Dakarun Rundunar Bataliya ta 8 ta Sojin Najeriya sun kashe shahararren jagoran ’yan bindiga, Kachalla Kallamu, a ƙaramar hukumar Sabon Birni ta jihar Sokoto...

Zan bai wa duk ɗan gudun Hijirar Borno da ya baro Kamaru 500,000- Gwamna...

0
Gwamnatin jihar Borno ta sha alwashin inganta tsaro tare da bada kariya ga al’ummar jihar a wani mataki na ƙara farfaɗo da walwalar jama’a...
0FansLike
0FollowersFollow
0SubscribersSubscribe

Recent Posts